Check Out

Wednesday, 7 September 2016

A shekara 1, zazzabin Lassa ta kashe mutane 154 a Najeriya


– Wata sabuwar lissafi ta nuna cewa an samu wadanda suka kamu da zazzabin lassa 284 kuma 154 sun mutu daga agustan 2015 zuwa yau – A watan mayun 2016,kungiyar kula da kiwon lafiyan duniya World Health Organisation (WHO) Ta tattara masu zazzabin 273 da mutuwa 149 tsakanin agustan 2015 da mayun 2016 – Shugaban […] The post A shekara 1, zazzabin Lassa ta kashe mutane 154 a Najeriya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

No comments:

Post a Comment

2