Check Out

Friday 9 September 2016

Bala’I a jihar Niger: mutane 38 sun rasa rayukansu yayinda ambaliyar ruwa ya mayar da mutane 92,000 marasa galihu (Hoto)



-An rahoto cewa mutane talatin da takwas (38) sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Niger -Kimanin mutane 92,000 ne suka zama marasa galihu sakamakon ambaliyar ruwan -Hukumar UN ta rawaito cewa an rasa sama da dabbobi 26,000 da kuma sama da gidaje 9,000 suka halaka Wani sabon rahoto daga hukumar United Nation (UN) sun […] The post Bala’I a jihar Niger: mutane 38 sun rasa rayukansu yayinda ambaliyar ruwa ya mayar da mutane 92,000 marasa galihu (Hoto) appeared first on Nigeria News today

No comments:

Post a Comment

2