Check Out

Thursday 8 September 2016

Ben Murray Bruce ya yaba da halin Tsohon Shugaba Jonathan



– Sanata Ben Murray Bruce yace Tsohon Shugaban Kasa, Jonathan Goodluck ya taka rawar gani lokacin mulkin sa – Yace shi Shugaba Jonathan aiki yayi, bai tsaya daura laifi bisa kowa ba, kamar yadda Shugaba Buhari yake yi – ‘Yan Najeriya dai suna ta ce-ce-ku-ce game da wannan maganar ta sa […] The post Ben Murray Bruce ya yaba da halin Tsohon Shugaba Jonathan appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

No comments:

Post a Comment

2