Check Out

Saturday 10 September 2016

IMN na takala da kampen na #BringBackOurZariaGirls



Daga Edita: Wani marubuci a NAIJ.com Gabriel Onoja, na kira da a gargadin ‘yan shiya masu kiran kansu Islamic Movement of Nigeria kan rashin sanin yakamata. Onoja yace kokarinsu na kafa alamar #BringBackOurZariaGirls sheda ce ta tsatsauran ra’ayinsu. Duk ‘yan Najeriya nagari, ya kamata su fito suyi Kira ga Islamic Movement of Nigeria (IMN) kan […] The post IMN na takala da kampen na #BringBackOurZariaGirls appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

No comments:

Post a Comment

2