Check Out

Wednesday, 7 September 2016

PDP ta kai karan Obaseki kotu


– Jam’iyyar PDP ta kai dan takaran gwamnan jihar Edo karkashin jam’iyyar APC, Godwin Obaseki kotu – PDP ta tuhumci Obaseki da laifin karyayyaki a takardun karatunsa – APC tace zatayi farin cikin haduwa da PDP a kotu Yayinda ake samun labarin goyon bayan Shugaba Muhammadu Buhari ga dan takaran gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki […] The post PDP ta kai karan Obaseki kotu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

No comments:

Post a Comment

2