Check Out

Saturday 10 September 2016

Tofa! Ku kallin hotunan al’ajabi na wata mace mai gemu

Baiwar gemu mai tsawon inci shida da Allah ya horewa Harnaam Kaur, da ke Slough, Berkshire, na kasar Burtaniya, ya sa ta yi nasarar shiga kundin tarihin duniya (Guinness Book) a matsayin mace kuma matashiya mai shekaru 24 da ta mallaki gemu. Matashiyar wacce ‘yar asalin kasar Indiya ce ta yi farin ciki da daukakar […] The post Tofa! Ku kallin hotunan al’ajabi na wata mace mai gemu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

No comments:

Post a Comment

2