Check Out

Friday 9 September 2016

Zaben Edo: PDP tawo hayar ‘yan daba- APC



– APC tace PDP na bakin cikin daga zaben domin ya bata mata shirinta na munafunci -Daraktan watsa labarai na hukumar kampe na APC Domingo Obende ya zargi gwamnonin yankin kudu maso kudu da taimakon PDP kawo ‘yan daba a Edo domin lalata zaben Jam’iyyar All Progressives Congress tace jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na […] The post Zaben Edo: PDP tawo hayar ‘yan daba- APC appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

No comments:

Post a Comment

2